An watsa wani karatun da Muhammad Awad Al-Imami daya daga cikin makarantun duniyar musulmi ya yi na ayoyin da suka shafi labarin Maryama (AS) da kuma haihuwar Annabi Isa Almasihu (A.S) a cikin Alkur’ani mai girma.
Lambar Labari: 3488391 Ranar Watsawa : 2022/12/25